Real Betis tana jerin masu zawarcin É—an wasan Manchester United, Antony, domin buga mata wasannin aro zuwa karshen kakar bana. ÆŠan wasan tawagar Brazil ya kasa nuna kansa a Old Trafford, wadda ...
Tsohon kocin ƙungiyar Manchester, Ole Gunnar Solskjaer zai koma ƙungiyar Besiktas domin karɓar ragamar horar da ƴanwasanta. Tsohon kocin mai shekara 51 zai dawo aikin horar da ƴanwasa ne tun ...