Shugabannin kasashen Larabawa sun gana a birnin Riyadh na kasar Saudiyya, domin taka birki ga kudurin shugaban Amurka na mallakar Zirin Gaza.