An wanke tsohon shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya Fifa Sepp Blatter da tsohon shugaban Hukumar ƙwallon ƙafa ta Turai (Uefa) Michel Platini daga zargin rashawa a hukumar ƙwallon ƙafar ...
Willian, mai shekara 17 zai dawo taka leda a Chelsea Yuli daga Palmeiras. (Evening Standard) ...