Moremi dai ta kasance farar mace kuma kyakkyawa. A wancan zamani an sha daukar mata marasa nauyi a matsayin mata masu kyau amma kuma kyawun Moremi da haskenta ya sa ta zama matar sarki.